News

Bayanai na nuna cewa jami’an tsaron ƙasar Saudiya sun kama wasu mata biyu, da ake zargin suna da alaƙa da ƙasurgumin ɗan bindigar nan da gwamnatin Najeriya ke nema ruwa a jallo, Ado Aliero ...